iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Muhammad Nasr Ahmad wani matashi ne mai shekaru 18 da ke fama da larura wada ya kai ga mataki na karshe a gasar kur’ani ta Raasul Khaimah.
Lambar Labari: 3482367    Ranar Watsawa : 2018/02/05